Lecturers Da Ke Zina Da Mata For Grades – Are You A Victim??

0

Tabbas Abun mamaki ne yanda xakaji ana cewa wai lecturer nayi wa mata barazana lalata dasu ko ya basu carryover, kuma wai har yayi nasara akanta !!! A irin wannan zamani na wayewar wayoyi da hanyoyi daban-daban na recording mutum har wani yayi miki miki barazana?

Tuni zaki ending career dinshi da hujjoji kuma baxaki koru ba.

Ko dai yan matan kauyawa ne, ko matsorata ko kuma dai suma sa wani abu a ransu.

Leave A Reply

Your email address will not be published.